Wata sabuwa: Ƴan majalisa na yunƙurin tsige mataimakin gwamnan jihar Zamfara
Ƴan majalisar dokokin jihar Zamfara, sun fara shirye-shiryen tsige mataimakin gwamnan jihar, Mahdi Gusau daga muƙamin sa. Wannan ya biyo bayan bayyana ƙudirin tsige mataimakin…