27.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Mata

Daɗi miji: Bayan an kulle shi saboda ya laƙada mata duka, matar ta yi belin mijinta

Wata mata ta yi belin mijinta bayan an kama shi sannan a sakaya shi saboda ya lakada mata na jaki, LIB ta ruwaito.Wani rukunin...

Har mata 150 sun kawo kansu, Matashin da ya bada sharuɗɗa 10 wanda sai mace ta cika zai aure ta

Wani matashi mai suna Solomon Hangega ya bayyana jerin abubuwan da yake bukata a wurin matar da yake son aure a wata wallafa da...

Mijin Novel: Chris Evans, zankaɗeɗen namijin da yafi tafiya da imanin ƴan mata a 2022

People’s Magazine ta nada wani jarumin finafinan Amurka, Chris Evans, a matsayin namiji mai rai mafi daukar hankali a shekarar 2022, The Punch ta...

Miliyoyin musulmai mata sun ƙona hijaban su a Indiya don nuna goyon baya ga matan ƙasar Iran

Domin nuna goyon bayan su mata ƴan ƙasar Iran masu zanga-zangar ƙin jinin hijabi, kusan aƙalla mata miliyan 50 sun ƙona hijaban su a...

Yadda tsohon mijina ya yashe albarkatun jikina na mokaɗe tamkar tsohuwa, Wata mata

Wata mata ta bayyana yadda gabadaya ta sauya bayan rabuwar aurenta da tsohon mijinta wanda su ka kwashe shekaru 18 takwas. Matar mai shekaru...

Bayan haifar yara 11 da maza 8, matar ta faɗi maƙudan ƙuɗaɗen da take amsa na kulawa da su

Wata mata mai suna Memphis Tennessee, wacce ake wa lakabi da Phi ta samu daukaka a kafar TikTok bayan wallafa bidiyo da hotunanta da...

Kano: Yadda rashin wutar lantarki yasa ƴan matan Kuntau su ka tafi yajin aikin zance

Yayin da yankuna da dama da ke cikin Jihar Kano ke fama da matsalar rashin wuta, samari da dama na gwagwarmayar ganin cewa sun...

Ina alfahari da cika shekaru 14 da aure ba tare da an ji kanmu matata ba, Jaruma Lawan Ahmad

Fitaccen jarumi kuma furodusa a masana’antar Kannywood, Lawan Ahmad ya bayyana cewa a zamansu da matarsa, Saratu Abdulsalam, babu wani ya taba kai karar...

Anya babu tsafi?: Hotunan yadda kwalliya ta sauya halittar wata mata, ta koma tamkar budurwa

Wani bidiyo wanda yake yawo a kafafen sada zumuntar zamani ya bayyana yadda halittar wata mata ta sauya gabadaya bayan an yi mata kwalliya,...

Dangin miji sun sabunta lefe tare da hada liyafa ga matar ɗan’uwansu da aurensu ya cika shekaru 10

Wani bidiyo wanda ya dinga yawo a kafafar sada zumuntar zamani ya bayyana yadda dangin mijin wata mata cike fa farinciki yayin da aka...

Yadda wani magidanci ya kashe matar shi har lahira

Mutumin mai shekaru 51 matar kuma 40Wani magidanci mai kimanin shekaru 51 ya kashe matar shi mai kimanin shekaru 40 da duka. 'yan sanda...

Bayan kwashe watanni 5 tana kwana a kasa, ta wallafa hoton luntsumemen gadon da ta siya

Wata mata ta bayyana wa duniya hoton gadon da ta siya a shafinta na Twitter, @LeratoRSA, inda tace ta wahala a shekarar nan ta...

Cima zaune: Yayin da ya zauna jiran abinci, matarsa ta aje masa faranti, ta ce ya nemi sana’a

Ma’abota amfani da manhajar TikTok sun yi caa akan wata mata wacce ta ajiye wa mijinta faranti babu komai a cikinsa. A bidiyon an...

Ya kamata a dinga rufe namijin da bai iya gamsar da matarsa shi daya a daki yayi wata 3, Obi

Wani jarumin finafinai, Ernest Obi ya bayar da wata shawara a ranar Lahadi, 11 ga watan Satumban 2022 yayin da ya ke tsokaci dangane...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMata