24.1 C
Abuja
Tuesday, January 31, 2023

Tag: Mata da Miji

‘Yan kungiyar IPOB sun kashe sojin Najeriya mata da mijinta, kuma sun yanke kawunan su a jihar Imo

'Yan bindiga sun kashe wasu ma'auratan sojoji mata da mijinta har lahira, kuma suka yanke kawunan su. Wata majiya daga rundunar sojojin ta shaidawa jaridar...

Jarumin maza: Wani Mutum ya auri mata ‘yan uku a rana ɗaya, shagalin auren ya ƙayatar

Luwizo, wani mai auren mata fiye da ɗaya daga Kalehe, Kudancin Kivu, a DR Congo, kwanan nan ya auri 'yan uku Natasha, Natalie, Nadege...

Miji ya kai matarsa mai juna biyu an kafa mata ƙusa a kai domin ta haifi ɗa namiji a Pakistan

Domin tabbatar da cewa za ta haifi da namiji, wata mata mai juna biyu 'yar Pakistan an buga mata ƙusa a kai, Aamil ne...

Yadda matata ta daureni jikin gado, ta lakada min bakin duka sannan ta cika bujenta da iska, Magidanci

Wani magidanci ya bayyana yadda matarsa ta daure shi jikin gado kuma ta zane shi.A zama na auratayya akwai mata da mazan da su...

Yadda Kawata ta bukaci in yi wufff da mijinta, fitacciyar budurwa Arewa Queen

Wata budurwa wacce ta yi suna a kafafen sada zumuntar zamani, Arewa Queen ta mika sako ga matan auren da su ke cin fuskar...

Kotu ta raba ma’aurata da suka shekara 32 tare bayan an gano mijin bai biya sadaki ba

Wata kotu ta raba wasu ma'aurata da suka shekara 32 suna tare a matsayin mata da mijiKotun ta raba auren ne bayan an gano...

Mutuwar aure babban cigaba ne ga rayuwarsu matan – Labarin Amina Modibbo

Kyakkyawar bazawara da ta rabu da mijinta shekaru da suka gabata ta kalubalanci kallon da ake yiwa mutuwar aure a matsayin rashin cigabaMatar mai...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMata da Miji