KALUBALE GA MASU IDO : Gwagwarmayar da na sha ina makaho kafin nayi digiri na farko da na biyu har na sami aiki a hukumar kula da sararin samaniya ta kasa kuma nayi aure
Wani magidanci dan shekara 30, wanda aka bayyana da suna Saifullah Mukhtar, ya bayyana yadda ya zama makaho yana dan shekara 16, a labarin sa…