“Dan Allah hukumomi ku kawo wa ilimin ‘yayan mu a makarantar Maska Model Primary dake Funtuwa agaji” – Inji shugaban Maska Youth Association
Al’umar garin Maska dake karamar hukumar Funtuwata jihar Katsina, sun Koka bisa yanayin da makarantar‘yayan su ta furamare wadda aka fi sani da MaskaModel Primary,…