Sadio Mane yana zuwa taya mu wanke banɗakin masallaci -Limamin Liverpool
Shahararren ɗan wasan nan na ƙasar Senegal Sadio Mane ya sha yabo sosai bayan an bayyana wani muhimmin aikin alkhairi da yake yi.Sadio Mane...
Yadda wani ɗan ƙasar Ukraine ya musulunta bayan samun mafaka a masallaci yayin yaƙin Rasha-Ukraine
Wani mutum musaki ɗan ƙasar Ukraine ya musulunta bayan ya samu mafaka a wani masallaci lokacin harin ƙasar Rasha.Mutumin mai suna Voronko Urko, yayi...
Wani mutumi ya daye rufin kwanon masallaci ya cire kofofi da sunan kungiya daga kasar larabawa zata gina Sabon masallaci kuma ya siyar da...
Wani mutum wanda har yanzu ba'a gano ko wanene ba, ya yaudari wadansu mutane dake garin Kiyawa ta jihar Jidawa, inda ya sa aka...
Sojojin Rasha sun tarwatsa wani masallaci da mutum 80 suka boye a ciki a kasar Ukraine
Sojojin Rasha sun gargaje wani masallaci da ke kudancin Ukrainian port city of Mariupol, inda fiye da manya 80 da yara suka fake, kamar...
Cutar Korona: An haramta wa wadanda ba su yi riga-kafin COVID-19 ba shiga masallatai a Pakistan
Sakamakon ƙaruwar ɓullar cutar Korona da ake samu, musamman a dalilin fitowar wata sabuwar nau’in cutar mai suna COVID 19 Omicron, ya sanya hukumomi...
An mayar da wata coci masallaci ranar jajibarin Kirsimeti
Lamarin mai burgewa ya auku ne a Adrianopilis/Edirne a garin Ainos/Enez inda aka mayar da cocin masallaci.Kamar yadda malaman fannin kashe-kashen Girka su ka...
Karon farko mace ta zama Limamiya a masallacin da ke cakuda maza da mata a sahu a kasar Jamus
Wannan shi ne karon farko da aka samu mace ta na limanci a kasar Jamus. Masallacin ya hada maza da mata a sahu guda...
An kashe wani mutumi a tsakiyar Masallaci ana tsaka da Sallah a jihar Kwara
Wani mutumi dan shekara 30 a duniya mai suna, Abdulkadir Segi, ya gamu da ajalinsa, bayan an caka masa wuka, a lokacin da rikici ya rincabe tsakaninsu akan masu harba...