Kwana 3 ta kwashe tana danne ni tana min fyade da sunan zata hada ni da Maryam Yahaya, Matashi
Wani matashi wanda a baya ya dade yana bayyana soyayyarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ya bayyana yadda wata mata ta yi amfani da soyayyarsa…
Wani matashi wanda a baya ya dade yana bayyana soyayyarsa ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ya bayyana yadda wata mata ta yi amfani da soyayyarsa…
Wani matashi wanda ya bayyana kaunar da yake yiwa jarumar Kannywood, Maryam Yahaya a fili ya ce ba zai iya rayuwa a duniya ba idan…
Wani bidiyo ya yi matukar daukar hankula wanda aka ga jarumar Kannywood, Maryam Yahaya, Minal Ahmed, Momi Gombe da wata kawarsu mai suna Maryam su…
Fitacciyar jarumar Kannywood, Maryam Yahaya yayin zantawa da BBC Hausa ya shaida cewa babu abinda ya fi bakanta mata rai kamar ta tuna cewa watarana…
A ranar Juma’a, 18 ga watan Fabrairun 2022 jarumar Kannywood, Maryam Yahaya ta saki sabbin hotunan ta a shafin ta na Instagram ba tare da…
Tun bayan ciwon da Jaruma Maryam Yahaya ta yi wanda ya janyo cece-kuce sakamakon ramar da ta yi duk ta fita hayyacinta, mutane su ka…
Wata budurwa mai amfani da suna Fatimaumsiun a shafinta na TikTok ta wallafa wani bidiyo wanda wani ma’aboci amfani da Facebook, Sada bn Suleiman Usman…