Manyan dalilai guda 3 da ya sanya kotu taki yiwa Maryam Sanda afuwa
A yunkuri na farko da Maryam Sanda tayi na mika kokenta ga babbar kotu kan hukuncin kisa da aka yanke mata, a ranar Juma'a 4 ga watan Disamba, bata cimma nasara ba