An tsinci gawar wani mutum dan shekara 55 a kan titi bayan ya bar gida zuwa cin kasuwa a jihar Jigawa
An tsinci gawar wani mutum dan shekara 55 a kan titi bayan ya bar gida zuwa cin kasuwa a jihar Jigawa
Wasu jami'an hukumar rundunar kiyaye farar hula, (civil defence ) sun gano gawar wani mutum,Isyaku Shuaibu, a karamar hukumar Kiyawa, dake jihar Jigawa. Jami'in hulda…