Wani malamin tsubbu ya shiga hannun hukuma bayan ya yi damfarar N5.475m
Rundunar 'yan sanda jihar Ogun ta yi ram da wani malamin tsubbu mai suna Abdulsalami Yakub bisa zarginsa da damfarar al'umma, LIB ta ruwaito. An…
Rundunar 'yan sanda jihar Ogun ta yi ram da wani malamin tsubbu mai suna Abdulsalami Yakub bisa zarginsa da damfarar al'umma, LIB ta ruwaito. An…
Tsoro ya sanya iyayen Abdulmalik Tanko wanda ya halaka Hanifa Abubakar, tserewa daga matsugunin su. A wata ziyara da jaridar Daily Trust ta kai unguwannin…
Matar mutumin da aka ɗamke da laifin yin garkuwa da kuma kisan wata ƙaramar yarinya a Kano, Hanifa Abubakar ta bayyana yadda maigidan na ta…
Wani dalibi da ake zargin dan kungiyar asiri ne ya harbe malaminsa har lahira.Mr Ahmed Saheed, malamin makarantar sojoji da ke Epe a jihar Legas…
Dalibar jamia ta farko a jihar Bayelsa da ta kammala karatun shari'a a jami'ar jihar da digiri darajar farko, ta bayyana kulubalen da ta fuskanta…