Makkah: Masu ibada miliyan ɗaya sun yi sallar Juma’a a masallacin Harami bayan cire takunkumin korona
MAKKAH: Ma'aikatar Hajji da Umrah ta Saudi Arabiya ta tabbatar da cewa sama da mutane miliyan ɗaya ne suka gudanar da sallar Juma'a bayan...
Allahu Akbar: Allah ya yiwa mutumin da ya kera kofar dakin Ka’aba rasuwa
Allah ya yiwa Muneer Al-Jundi rasuwa, mutumin da ya kera kofar dakin Ka'aba, hakan ya biyo bayan sanarwar da hukumar gudanarwa ta Masallacin Harami ta fitar...