An kama wani mutum dan kasar Nijar yana baiwa ‘yan bindigar Katsina hayar makamai – Tsohon kakakin rundunar soji
Tsohon kakakin rundunar sojin Najeriya, Gen. Sani Usman (rtd.), ya yi karin haske dangane da irin rawar da baki yan kasar Nijar ke takawa wajen…