An samu sabani tsakanin fadar shugaban kasa da majalisar tarayya kan sabbin hafsoshin soji
Alamu sun nuna cewa fadar shugaban kasa da majalisar dattawa sun samu sabani akan sababbin nadin hafsosin sojin Najeriya Shugaban kwamitin yada labarai na majalisar…