Ba zan iya kwatanta irin kaunar da al’umma ke nuna mini ba – Abba Kyari bayan shafe lokaci mai tsawo ba a ji duriyar shi ba
Jajirtaccen jami'in dan sandan nan, Abba Kyari, ya wallafa wasu sababbin hotuna a shafinsa na Facebook... Mataimakin kwamishinan 'yan sanda (DCP) Abba Kyari, ya zama…