35.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Mahaifiya

Bidiyon yaro tsaye cak kan mazaunan mahaifiyarsa yayin da take tafiya ya dauki hankula

Wani bidiyo mai ban mamaki wanda mutane da dama su ka dinga wallafawa ya dauki hankalin jama’a da damaA bidiyon, anga inda wani yaro...

Matashi ya hau bene hawa 15 domin ceto mahaifiyarsa da gobara ta ritsa da ita

Wani matashi da shekara 35, mai suna Jermaine, ya sha alwashin sai yayi nasarar tseratar da mahainciyar sa, ba tare da la'akari da cewa...

‘Yan sanda sun kama matashi da laifin kashe mahaifiyar sa

A Jiya Laraba ne 'yan sanda suka yi  atisaye, inda suka cafke mutane takwas masu laifi daban-daban a jihar Gwambe. Daya daga cikin masu laifin...

Sabuwa dal a Leda: Matashi ya gwangwaje mahaifiyarsa da motar kirar Mercedes Benz

Wani matashi dan ƙasar Afrika ta Kudu ya bai wa mahaifiyarsa mamaki da kyautar sabuwar mota kirar Mercedes Benz A200 Sedan, lamarin da ya...

Budurwa ta gina wa mahaifiyarta gida da kudi N500,000 kacal

Wata budurwa mai suna Sharon Beverly ta cika alkawarin da ta daukawa mahaifiyarta na gina mata gidaMatashiyar budurwar ta ce ta kashe (454,017.40) kacal...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMahaifiya