20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: magidanci

Wani magidanci ya cinnawa matarsa wuta, ƴan sanda sun bazama nemansa

Hukumar ƴan sandan jihar Legas ta bazama neman wani magidanci ruwa a jallo bayan ya cinnawa matarsa wuta.Magidancin mai suna Akpos ana zarginsa da...

Yadda magidanci ya lakadawa jaririn sa dukan tsiya saboda ya hana shi barci

Hukumar kare hakkin dan Adam ta kasa (NHRaC) da kungiyar mata 'yan jarida (NAWOJ) reshen jihar Imo, sun yi kira ga gwamnatin jihar da...

Magidanci ya shiga hannun ‘yan sanda bayan ya dirkawa diyar sa ‘yar shekara 13 ciki

Jami'an 'yan sandan jihar Ogun, sun cafke wani magidanci mai shekara 39 a duniya, Mfon Jeremiah, bisa zargin dirkawa diyar sa mai shekara 13...

Bayan kwashe shekara 47 yawon cirani kasar waje, magidanci ya dawo gida hannu Rabbana

Bidiyon wani magidanci da ya dawo daga cirani a kasar waje bayan kwashe shekara 47 ya ba masu amfani da yanar gizo mamaki matuka.A...

Magidanci na son amsar hotunan tsiraicin tsohuwar matarsa don ya dinga tunawa da ita

Wata mata daga Utah, can Amurka ta bayyana yadda wani Alkali ya umarceta da ta bai wa tsohon mijinta albam din hotunan tsiraicinta a...

Saboda ba ni da kudi, sirikata ta hana matata dawowa gidana, Magidanci gaban kotu

Wani dan kasuwa mai suna Isma’il Ibrahim ya maka sirikarsa, Zainab Muhammad a wata kotun musulunci da ke Rigasa a Kaduna bisa zarginta da...

Bayan shekaru 15 yana biyan kudin haya, miji ya fadi warwas bayan gano matarsa ce mai gidan

Wani mutum dan kasar Zambia mai suna Martin Stampa ya fadi kasa warwas inda ya sume bayan gane cewa ashe matarsa ce mai gidan...

Sai matata ta amshi kudade masu kauri sannan take yarda mu yi kwanciyar aure, Magidanci gaban kotu

Adegbenga Dada, wanda injiniyan ruwa ne kuma dan wani basarake daga Eruku a karamar hukumar Ekiti cikin Jihar Kwara ya koka akan yadda matarsa...

Na gaji da cin bakin duka a hannun matata a raba mu, magidanci a gaban kotu

Wani manomi, Williams Famuyibo, a ranar Laraba ya bukaci wata kotun Mapo mai darajar farko da ke Ibadan da ta raba aurensa da matarsa...

‘Yan sanda sun kama magidanci da ya kashe kaninsa bayan ya kama shi yana lalata da matar sa

Rundunar 'yan sanda ta jihar Niger, ta kama wani magidanci mai suna Tambaya Usman, saboda ya kashe dan yayan baban sa, Umar Musa,...

Mata ta ‘yar tasha ce, da adda take kai min hari idan mun yi fada, Magidanci gaban kotu

A ranar Alhamis, wani mutum mai shekaru 61, Mr Steve Bashorun ya kai karar matarshi, Oluwaseyi kotun gargajiya ta Alagbado dake jihar Legas, saboda...

Na suma sa’adda matata ta ce ba ni ne mahaifin ’yar mu mai shekara 14 ba — Mahaifin ’ya’ya 4

Muridia da Yaqub Ganiyu sun shafe shekaru 17 suna zaune lafiya a matsayin ma'aurata, Allah ya albarkace su da yara hudu.Abin baƙin ciki, zamantakewar...

An kama wani mutumi da ya yi garkuwa da ‘ya’yansa guda 2

A ranar Alhamis, wani mutum mai shekaru 45 ya bayyana a gaban kotu a jihar Legas bisa laifin yin garkuwa da yaransa 2 ...

An kama magidanci da ya kashe matarsa da dansa

'Yan sandan jihar Anambra sun damki wani magidanci bisa zargin kai wa matarsa da dansa farmaki har ya kashe su Ana zargin Obijofo...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMagidanci