
Mai magani yasa na sha fitsarina har sau 360 amma a karshe addu'a ce ga Allah ta magance mini matsalata - Inji wata mata Efezino Patrick
Mai magani yasa na sha fitsarina har sau 360 amma a karshe addu’a ce ga Allah ta magance mini matsalata – Inji wata mata Efezino Patrick
Wata mata ta bada labarin yadda ta warke daga wata cuta, wadda ta addabeta tun tana yarinya karama. Da take shaidawa wakilin jaridar Punch, ta…