20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Madina

 Saudiyya ta sha alwashin hukunta duk wani wanda ba musulmi ba wanda ya kara karya dokar shiga haramin Makka da Madina ko dan wacce...

Bayan ganin wani dan asalin kasar Isra'ila, yana shawagi kusa da dakin ka'aba, shugaban ma'aikatar kula da haramin Makka da Madina, Sheikh Abdulrahman Al-Sudais...

An kama wasu matasa guda 5 bisa zargin zagin wadansu ministoci 2 a Haramin Madina 

'Yan sanda a garin Madina, sun damke a kalla mutane biyar a masallacin Annabi Muhammadu SAW, dake Madina, bisa zargin aibatawa gami da zagin...

Ramadan 2022: Jirgin ƙasan Harami mai matuƙar gudu zai yi safarar sama da fasinjoji 625,000 yayin azumi

Kamar yadda mujallar Saudi gazette ta ruwaito, jirgin kasa na masallatan Makka da Madina mai tsakanin gudu, zaiyi aiki sau hamsin 50 a rana,...

Ramadan 2022: Sunayen limamai 6 da zasu jagoranci sallar Taraweehi da Tahajjud a Masjidul Haram

Hukumomin kasar Saudiyya sun fitar da jerin sunayen limaman da zasu jagoranci sallar Tarawi da Tahajjud a masallacin Makka na azumin wannan shekarar. Wannan...

An cafke wata mata da ta yi fasa kwaurin hodar Inblis mai nauyin kilo daya da rabi 1.5kg zata shiga da ita cikin garin...

Hukumar kasar Saudiyya ta cafke wata mata da tayi fasa kwaurin hodar Iblis ta shiga da ita har cikin garin Madina.Abin da yake bako...

Sheikh Mohyiddin, Malamin da ya shafe shekara 50 bai taba fashin Sallah ba a Masallacin Annabi ya rasu

Allah ya yiwa Sheikh Mohyiddin rasuwa yayin da yake da shekaru 107, ya yayi rayuwa ta karatun Al-Qur'ani mai girma a wani dan karamin daki da yake zaune...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsMadina