Limamin Babban Masallacin London ya samu lambar yabo ta musamman saboda ya kare wani dan ta’adda
Limamin babban masallacin London, Sheikh Imam Mohammed Mahmoud, ya samu lambar yabo ta musamman akan kare dan ta’addan da ya kai wa wa musulmai farmaki…