Za a canja Limamai da Ladanai na Saudiyya wadanda ba ‘yan kasar ba a sanya ‘yan kasar
Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci tare da hadin guiwar ma'aikatar ayyuka da tsare-tsare na kasar Saudiyya zasu canja tsarin Limanci da Ladanci a manyan Masallatan kasar...