Read more about the article Ragon layya ya dare saman bene hawa 2 anyi juyin duniya da shi amma ya ki sauka
Wani bidiyo da ya karade ko ina a shafukan sada zumuntar zamani ya bayyana yadda wani rago ya dare saman wani bene mai hawa biyu a jihar Legas. Bidiyon ya nuna yadda dabban ke karakaina a saman bene, yayin da yake kokarin tserewa ko neman yadda zai sauko kasa, Legit.ng ta ruwaito.

Ragon layya ya dare saman bene hawa 2 anyi juyin duniya da shi amma ya ki sauka

Wani bidiyo da ya karade ko ina a shafukan sada zumuntar zamani ya bayyana yadda wani rago ya dare saman wani bene mai hawa biyu…

KarantaRagon layya ya dare saman bene hawa 2 anyi juyin duniya da shi amma ya ki sauka