29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Lalata

Yadda jama’an gari su ka fatattaki uba da diyarsa bayan ya lalata ta har ta haifi yara 2

Jama’an sun kori wani mutum daga garinsu bayan ganin ya koma zaman lalata da diyarsa ta cikinsa bayan an tambayeta kuma ta bayyana gaskiya,...

Ana gama birne mai gidan karuwai, wata karuwa ta gayyaci kwastoma don lalata kan kabarinsa

Yayin birniya a makabartar Dangamvura, daya daga cikin ‘yan rakon gawar ta nemi wani namiji ya zo su yi lalata akan kabarinTake anan wani...

Budurwa ta koma haushin kare bayan saurayinta ya yi amfani da wata laya yayin lalata da ita

Ana zargin wani Ibrahim Orona mai shekaru 33 da amfani da laya yayin lalata da budurwarsa, hakan yasa aka gurfanar da shi zuwa kotun...

Yadda na ritsa mijina yana lalata da mata 8 akan gadon aurenmu, Matar aure

Wata mata wacce muryarta ta dinga yawo a kafar sada zumuntar zamani ta TikTok a kwanakin baya inda ‘yan mata su ka dinga hawa...

‘Yan sanda sun kama magidanci da ya kashe kaninsa bayan ya kama shi yana lalata da matar sa

Rundunar 'yan sanda ta jihar Niger, ta kama wani magidanci mai suna Tambaya Usman, saboda ya kashe dan yayan baban sa, Umar Musa,...

Gwada mazakuta ta nayi in gani ko tana aiki, Mai lalata yara maza ga kotu

Wani dan kasuwa a jihar Adamawa, Abubakar Barkindo, ya shiga hannun jami'an tsaro bayan an zarge shi da lalata yara maza biyu.Daya daga cikin...

Dillalin gidaje ya sheƙa barzahu a ɗakin otal bayan yayi lalata da matar aure

Wani dillalin gidaje Diran Elijah mai shekaru 50 a duniya ya rasa ransa bayan yayin lalata da tsohuwar matar sa mai suna Idowu a...

Dalibar jamia: Yadda na sha dakyar daga hannun Malamina da yayi kokarin lalata dani

Dalibar jamia ta farko a jihar Bayelsa da ta kammala karatun shari'a a jami'ar jihar da digiri darajar farko, ta bayyana kulubalen da...

An kama matasa 18 a jihar Bauchi da suka shirya bikin nuna tsiraici

'Yan sandan jihar Bauchi sun samu nasarar kama wasu matasa guda 18 masu shirya bikin nuna tsiraici a karamar hukumar Dass Kamar yadda...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsLalata