27 C
Abuja
Sunday, December 4, 2022

Tag: lafiya

Tu’ammuli da kayan gwanjo ke janyo yaduwar Kyandar biri, Hukumar Kwastam

Yayin tattauanawa da manema labarai a Jihar Legas, shugaban hukumar kwastam din ya bayyana cewa na kamuwa da cutar kyandar biri ne ta suttura,...

An kama ma’aikacin lafiyar da ya dage rigar mara lafiya don daukar hoton albarkatun kirjinta

Wani ma’aikacin lafiya da ke yankin Delaware yana fuskantar tuhuma dangane da yadda ya bude tsiraicin mara lafiya wacce take a mawuyacin yanayi don...

Yadda aka haifi wani jariri da gashin gira har baki

Hoton ni jariri da aka haifa da gashin gira wanda tsawon sa yake tabo har lebban sa, ya dauki hankalin jama'a a kafar yanar...

Kimanin mutane biliyan daya 1 ne suke da matsalar tabin hankali a duniya – Hukumar lafiya ta duniya  WHO 

Hukumar lafiya ta duniya WHO, ta shaida cewa, kimanin mutane biliyan daya ne suke fama da matsalar rashin hankali a daukacin fadin duniya, a...

Fashewar iskar gas ta raunata mutun 20, ta kona shaguna a Kano

Fashewar iskar gas ya afku a wani gidan Gas dake garin Kano inda shaguna suka kone sannan mutum 20 suka jikkata.Wakilin Kamfanin Dillancin Labaran...

Abubuwa guda 5 da suke nuna babu kwayoyin maniyyi a cikin ruwan maniyyin namiji

Abin da yake kawo matsalar rashin haihuwa ga mazaje na da yawa, shine karancin ruwan maniyyi, to amma fa rashin kwayoyin maniyyin ma suna...

A kiyaye: Cin bandashen tsire da balangu na iya haifar da cutar Daji (Cancer), WHO

Naman balangu da 'yan Najeriya ke yawan ci da tsire na iya janyo cutar kansa, hukumar kiwon lafiya ta duniya (WHO) ta bayyana hakan...

Dadewa akan shadda yayin danna waya na iya haifar da ciwon basir, Likita

Alamu su na nuna akwai dadi sosai idan mutum ya shafe lokaci mai tsawo yana danne-danne a waya yayin da yake kan shadda.Wani sabon...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsLafiya