24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: labarunhausa

Tallafin kudin mai:’Yan majalisar Wakilai sun fara tantance yawan man da ake amfani da shi a kullum a Najeriya

Kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan harkokin da suka shafi amfani da man fetur sun fara tantance yawan man fetur din da ake...

Mun Kama wadanda suke da hannu a Harin Cocin Owo – Janar Irabor

Babban hafsan hafsoshin tsaron Najeriya Janar Lucky Irabor ya ce jami'an tsaro sun yi nasarar kama wadanda ake zargi da kashe masu ibada a...

Jarumin Maza: Mutumin da yake da Mata 15 da ‘ya’ya 107 , Ya Ce Ya fi karfin Wayon Mace Daya

Wani dattijo mai shekaru 61 mai suna David Sakayo Kaluhana mai mata 15 da ‘ya’ya 107 ya yadu a yanar gizo inda ya haifar...

An kashe shugaban ‘yan ta’adda da matansa a harin da jirgin sama ya kai jihar Katsina

Rundunar sojin saman Najeriya, ta kai wani samame da safiyar Lahadi, inda ta yi nasarar kashe shugaban kungiyar ‘yan ta’adda da ke aiki a...

2023:Karon farko Atiku da Wike za su sulhunta

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar, da gwamnan jihar Ribas, Nyesom Wike, sun amince da kawo karshen sabanin dake...

‘Yan bindiga sun kashe ‘yan banga biyu, sun yi awon gaba da wasu amarya da ango a garin Katsina

Wasu ‘yan bindiga sun kashe'yan banga guda biyu tare da yin garkuwa da wasu mazauna unguwar Shola Quarters a cikin birnin Katsina da safiyar...

Gwamnatin jihar Kano ta bada umurnin a rushe gidan mahaifin Abduljabbar

Gwamnatin jihar Kano ta bayar da umarnin rusa wani haramtaccen gini da akayi a cikin gidan Sheikh Nasiru Kabara ba tare da bata lokaci...

Cibiyar bincike ta gano Wani sabon nau’in zazzabin cizon sauro mai ‘karfi’ a arewacin Najeriya

Farfesa Babatunde Salako, Darakta Janar na Cibiyar Nazari a likitance na Najeriya, NIMR, a ranar Litinin ya ce ya gano wani sabon zazzabin cizon...

2023: Kungiyar ‘Yan Najeriya Mazauna kasashen waje ta lashi takobin tara kudade don tallafawa Atiku a zabe mai gabatowa

Wata kungiyar ‘yan Najeriya mazauna kasashen waje, ga me da harkar siyasa mazauna kasar waje (DVND) ta bayyana goyon bayanta ga dan takarar shugaban...

Gwamna Matawalle ya dakatar da Sarkin da ya bawa kasurgumin dan bindiga sarauta a jihar Zamfara

Gwamnan jihar Zamfara, Bello Matawalle, ya dakatar da Sarkin Birnin ‘Yandoto, Aliyu Marafa, bisa bada sarautar Sarkin Fulani ga wani shugaban ‘yan fashi da...

Ingantaccen ilimi shine kadai gadon da zan bar wa ‘Ya’yana “:Cewar Buhari ga ‘Yan Najeriya

Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi kira ga iyaye da su cusa kyawawan dabi’u ga yaran su. Shugaban ya yi wannan kiran ne a...

Yajin aiki: Kungiyar NUPENG ta yi alkawarin ba da goyon baya ga zanga-zangar da kungiyar kwadigo ta shirya game da rufe jami’o’in Najeriya

Kungiyar ma’aikatan man fetur da iskar gas ta Najeriya, NUPENG, ta goyi bayan zanga-zangar da kungiyar kwadago ta Najeriya NLC ta shirya yi kan...

In Ajali ya yi kira :Wani Mutumi da ajali ya kirasa ya fada Tafki a jhar lagas wanda hakan ya yi sanadiyyar rayuwar sa

Wani matashi mai shekaru 28 da haihuwa mai suna Sodiq Aremu ya kashe kansa ta hanyar fadawa cikin tafkin Legas da ke unguwar Elegushi...

Wata Mahajjaciya ta rasa ranta sa’o’i kadan bayan dawowarta daga Arfah

Hukumar Alhazai ta Najeriya ta tabbatar da rasuwar Hasiya Aminu, wata 'yar jihar Kaduna.Ta rasu ne tana tsaka da barci jim kadan bayan ta...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsLabarunhausa