20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Labarun duniya

Yaron da ya sha hannu da Gwamna Zulum ya samu kyautar dankareren hoton sa

Wani yaro da yayi farin gani inda yayi musabaha da gwamnan jihar Borno, Farfesa Babagana ya Samu kyautan dankareren hoton su da aka dauka...

Amurka ta bindige shugaban al Qaeda Ayman Al-Zawahiri

A ranar Asabar din da ta gabata ne Amurka ta kai wani hari a jiragen yaki mara matuki in da suka kashe shugaban Al...

Rashin tausayin Buhari, ko shine Fir’auna iyakar abinda zai yi kenan – Sheikh Bello Yabo

A wani faifan bidiyo da ya bayyana an ji Babban Malamin nan Bello Yabo ya fito ya caccaki gwamnati,inda ya yi kira tare da...

Hausawa mazauna kasar Sudan sun gudanar da zanga-zanga bisa kisan ‘yan uwansu da aka yi

Hausawa mazauna Kasar Sudan sun gudanar da zanga-zanga a biranen kasar, don nuna bacin ransu, game da kisan da aka yi wa 'yan uwansu...

Saudiyya ta bawa jiragen kasar Isra’ila damar shiga kasar ta ba tare da wata tsangwama ba

JEDDAH - Jiragen da ke fitowa daga Isra'ila yanzu za su iya shiga kasar Saudiyya yayin da Masarautar ta dage dokar hana jiragen Isra'la jigila...

Hukumar NDLEA ta gargadi maniyyata aikin Hajji kan safarar miyagun kwayoyi

Hukumar yaki da miyagun kwayoyi a ranar Lahadin da ta gabata ta gargadi maniyyata aikin Hajji kan safarar miyagun kwayoyi.Jam'iar hukumar ta...

Wani mutumi ya maka Hadiza Gabon a gaban Kotu bisa laifin ta lashe masa kudade ta ki auren sa

Wani mutumi dan kimanin shekaru 48 mai suna, Bala Musa ya maka fitacciyar jarumar fina-finan Kannywood, Hadiza Gabon a kotun Shari’ar Musulunci da ke...

Daligate sun ki biyan Mama Daso kudin ta,hakan yayi sanadiyar kwanciyar ta a asibiti

Fitacciyar jaruma a masana’antar kannywood Saratu Gidado Wacce aka fi sani da Mama Daso ta kamu da rashin lafiyar da ya yi sandiyar kwanciyar...

Ra’ayi riga:Yadda wata matashiya ta shirya auren kanta a kasar Indiya

Wata matashiya ‘yar kasar Indiya ta sanar da cewa za ta auri kanta wanda wanna abin datake kokarin aikatawa akayi masa lakabi da sologamy’...

Ban Musulunta ba:Jarumi Jim Iyke ya fito ya karyata jita-jitan da ake yadawa cewar ya Karbi Musulunci

Jarumin ya karyata wannan jita-jita ne a shafin sa na Instagram a yau Alhamis, inda ya ce mawallafin da ya yada jita-jitar ya dauki...

Kotu ta umarci kamfanin MTN, NELMCO da su biya diyyan N200m ga yarinyar da ta rasa hannayenta da kafa daya

A ranar Litinin ne wata babbar kotu da ke Damaturu jihar Yobe, ta umurci kamfanin sadarwa na MTN da kuma Nigeria Electricity Liability Management...

An kama Abdulaziz Yari tsohon gwamnan jihar Zamfara bisa zargin sa da hannu wurin karkatar da kudade wanda ake zargin tsohon Akanta Janar-EFCC

Hukumar da ke yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa, EFCC, ta ce ta kama tsohon gwamnan jihar Zamfara, Abdulaziz Yari,...

Jam’iyyar APC ta amince da sake fasalin jadawalin zaben fidda gwani na shekarar 2023

Kwamitin ayyuka, NWC, na jam'iyyar All Progressives Congress, APC, ta amince da sake fasalin jadawalin zaben fidda gwani na zaben 2023.An sauya ranar zaben...

Taliban ta umarci mata masu gabatar da shirye-shirye a gidan talabijin da su din ga rufe fuskokinsu

Hukumomin Taliban a ranar Alhamis sun ba da umarni a hukumance cewar dole ne 'yan jarida mata a dukkan kafafen yada labarai na Afghanistan...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsLabarun duniya