20.1 C
Abuja
Friday, December 9, 2022

Tag: Labaran Hausa

An gwangwaje yaro mai aikin birkilanci yana kuka da sha tara ta arziƙi, an haɗa shi da mahaifiyar sa

Kamorudeen Yaron nan mai aikin birkilanci yana sharɓar kuka ya samu sha tara ta arziƙi bayan bayyanar bidiyon sa.Bidiyon yaron wanda yake kuka yana...

SSANU, NASU sun dakatar da yajin aikin da suka shafe watanni suna yi

Kwamitin hadin gwiwa na jami’o’in Najeriya (JAC) da kungiyar masu zaman kansu ta kasa (NASU) da kuma manyan ma’aikatan jami’o’in Najeriya (SSANU) sun bayyana...

Gwamnatin jihar Adamawa ta hana fitar da shanaye zuwa kudancin Najeriya

Gwamnatin jihar Adamawa ta bayyana cewa ta yanke shawarar hana dillalai sayar da shanu domin haɓɓaka hanyoyin samun ƙuɗaɗen shiga ga jihar.Gwamnatin ta bayyana...

Kyamar addinin Musulunci ya sanya Musulmai sun zama marasa rinjaye a kasar Indiya – Noam Chomsky

A wata tattaunawa da ƙungiyar musulmai 'yan asalin Indiya mazauna Amurka (IAMC) su ka gudanar ranar Alhamis, Farfesa Noam Chomsky, ya bayyana cewa an...

Mabiya addinin Hindu na zagin Shahrukh Khan saboda ya yiwa mawakiyar da ta mutu addu’a irin ta Musulmai

Mabiya Addinin Hindu a kasar Indiya sun yi ta zagin shahararren jarumi Shahrukh Khan kan ya yiwa mawakiyar da ta mutu addu'a irin ta...

Ƙasar Faransa ta kafa wata sabuwar hukuma wacce za ta sauya fasalin addinin Musulunci a fadin kasar

Ɗumbin musulmai ma su faɗa aji a ƙasar Faransa, gwamnati ta zaɓo domin kasancewa cikin taron kafa hukumar musulunci. Waɗanda ke sukar lamarin na...

Matashiyar ɗaliba ta karya tarihin shekara 60 a ABU Zaria, ta kammala da sakamakon da ba a taɓa samu ba

Wata 'yar Najeriya ta ba mutane mamaki da kwazon da ta nuna a jami'ar Ahmadu Bello University, ZariaZainab Bello ta zama mace ta farko...

Tirkashi: Bata gari sun sace rawani da sandar Sarki dungurungum

Wasu ɓata gari mutum biyu, Saheed Olatunji Lukmon, sun shiga hannu a bisa zargin kutsawa cikin faɗar sarkin Iraye, Oba Mosudi Owodina, a ƙaramar...

Sojan da dan sanda ya kashe a fadar Shehun Borno shine ya kare Shehun Borno daga harin bam da aka kai masa

Sojan da aka halaka a fadar Shehun Borno, Donatus Vonkong, cikakken jarumi ne wanda ya kusa yin mutuwar jarumta a baya.Jaridar Daily Trust ta...

Budurwa ‘yar Najeriya ta ɗau hankulan mutane bayan ta zagaye jihohi 22 akan babur cikin kwana 7 kacal

Wata budurwa 'yar Najeriya, Fehintoluwa Okegbenle, ta karade jihohi 22 bisa babur a yawon buɗe ido.Budurwar ta bayyana cewa ba ta fuskanci matsalar tsaro...

Abinda yasa na rabu da Atiku Abubakar – Tsohuwar matar Atiku Jennifer ta bayyana dalilin rabuwar su

Ɗaya daga cikin matan tsohon mataimakin shugaban ƙasa, Atiku Abubakar, Jennifer (Jamila) Douglas, ta tabbatar da mutuwar auren su ita da Atiku Abubakar inda...

Zan auri Ashiru Nagoma idan har ya amince zai aure ni, cewar Rukayya

Zan auri tsohon darakta Ashiru Nagoma matukar ya amince zai aure ni, matashiya Rukayya kenan da ta bayyanawa duniya abinda ke ranta.Wata budurwa da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsLabaran Hausa