32.4 C
Abuja
Tuesday, March 28, 2023

Tag: Labaran Duniya

Ɓeraye ne su ka bushe wiwin da mu ka ƙwace mai nauyin 200kg, ‘Yan sanda

‘Yan sandan Indiya sun koka kan yadda beraye su ka lamushe wiwi mai nauyin 200kg bayan sun kwace ta a hannun ‘yan ta’adda inda...

Kace ka fasa auren kawai: Yadda ango ya isa wurin ɗaurin aurensa a akwatin gawa

Wani mutum ya wallafa bidiyon wani ango cikin akwatin gawa yayin da ya isa wurin daurin aurensa wanda hakan ya yi matukar daukar hankula,...

Mijin Novel: Chris Evans, zankaɗeɗen namijin da yafi tafiya da imanin ƴan mata a 2022

People’s Magazine ta nada wani jarumin finafinan Amurka, Chris Evans, a matsayin namiji mai rai mafi daukar hankali a shekarar 2022, The Punch ta...

Wata ƙungiyar musulmai ta ɗaukin nauyin aurar da wata marainiya ƴar addinin Hindu

Musulmai da mabiya addinin Hindu sun nuna kan su a haɗe yake a cikin ƴan kwanakinnan a garin Ramgarh, gundumar Alwar a jihar Rajasthaɓ...

Kyau na yayi yawa, ban dace in yi aiki ba, kamata yayi in ci daga ɗangare, budurwa

Wata fitacciyar budurwa ‘yar asalin kasar Canada ta janyo surutai bayan bayyana wa mutane cewa kyawunta ya yi yawa don hakan ba za ta...

Miliyoyin musulmai mata sun ƙona hijaban su a Indiya don nuna goyon baya ga matan ƙasar Iran

Domin nuna goyon bayan su mata ƴan ƙasar Iran masu zanga-zangar ƙin jinin hijabi, kusan aƙalla mata miliyan 50 sun ƙona hijaban su a...

Wata budurwa ta jawo cece-kuce bayan ta roƙi kada Allah ya bata haihuwa

Wata budurwa ƴar Najeriya ta bayyana cewa bata ganin cewa nan gaba zata haifi yara saboda ita gabaɗaya bata son yara.A cewar ta, tana...

Wata matashiya ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a Birtaniya

Wata matashiyar budurwa ta zama makauniyar lauya baƙar fata ta farko a ƙasar Birtaniya. A wata gagarumar nasara wacce ta zama abin kwatance.Matashiyar...

Wani mutum ya maka banki a kotu saboda sun fallasa wa wani kuɗin asusunsa bayan ya talauce

An maka bankin Absa da ke Kenya gaban kotu bayan wani dan kasuwa ya zarge su da bayyana wa wani rashin kudinsa ba tare...

An dakatar da wani likitan Birtaniya mai cewa musulmai mata su cire hijaban su

An dakatar da wani likita ɗan ƙasar Birtaniya na wata tara daga aiki bayan ya buƙaci wata mara lafiya musulma ta cire hijabin ta...

Tun baya da ko sisi muke tare amma yana samun kuɗi ya auri wata daban -Budurwa ta koka

Wata budurwa mai suna Oghadeva Sandra ta koka kan yadda saurayin ta da suka kwashe shekara biyu suna kwasar ƙauna ya rabu da ita...

Sabon salon: Bidiyon yadda ango ya dauko amaryar sa akan babur ya dauki hankula

Wani ango ya dauko amaryar sa akan babur domin zuwa wajen daurin auren su. Mutane da dama sun tofa albarkacin bakin su akan bidiyon.A...

Dan Najeriya yayi wuff da wata kyakkyawar baturiya, bidiyon yadda take masa hidima ya dauki hankula

Wani matashi dan Najeriya mai amfani da @kanorsamuel223 a manjajar TikTok ya saka wani bidiyon budurwar sa Baturiya a kafar.Wani bangare na daga cikin...

Bayan haifar yara 11 da maza 8, matar ta faɗi maƙudan ƙuɗaɗen da take amsa na kulawa da su

Wata mata mai suna Memphis Tennessee, wacce ake wa lakabi da Phi ta samu daukaka a kafar TikTok bayan wallafa bidiyo da hotunanta da...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsLabaran Duniya