Jirgin Sojin Sama Ya auka wani gari a Jihar katsina bisa kuskure
Jirgin Sojin Sama Ya auka wani gari a Jihar katsina bisa kuskure Wani rahoto da Jaridar Daily Trust ta bayyana ya nuna cewa wani jirgin…
Jirgin Sojin Sama Ya auka wani gari a Jihar katsina bisa kuskure Wani rahoto da Jaridar Daily Trust ta bayyana ya nuna cewa wani jirgin…
Wani bidiyo da yake yawo a yanar gizo ya bayyana yadda direban wata mota ya tube kayansa, yayi bayan gida a hannunsa sannan ya shafawa…
Fitaccen mawakin gambara na Najeriya, Eedris Abdulkareem ya bukaci addu’ar ‘yan Najeriya yayin da ake shirin yi masa dashen koda, Nigerian Pulse ta ruwaito. A…
Wata cocin Afirka ta kudu ta kaddamar da gwajin budurci ga ‘yan matan da basu yi aure ba yayin da ta bayar da takardar shaida…
Mu ne muka kai farmaki Gidan yarin Kuje-Martanin kungiyar ISWAP Kungiyar ISWAP ta fito ta bayyana cewa ita ke da alhakin harin da aka kai…
Ministan tsaro Bashir Magashi Ministan Tsaro, Bashir Magashi, ya bayyana cewa kimanin mutane 64 da ake zargin ‘yan Boko Haram ne da ke tsare a…
Gwamnatin Jihar Legas ta kori alkalin wata kotu, Ishola Adeyemi, wanda ake zargin ya raba auren wani da ya kawo kara, Olayemi Ayeni kuma ya…
Injiniya Abdullahi Garba Ramat, Shugaban karamar hukumar Ungogo da ke Kano ya ce da ace ya fadu zabe gara a ce mishi dan iska. A…
Sakatare janar na OPEC, Muhammad Sanusi Barkindo, ya rasu. Ya rasu ne a ranar Talata yana da shekaru 63 a duniya. Rasuwar Muhammad Sanusi Barkindo…
Babban sakataren ƙungiyar ƙasashen dake fitar da man fetur wato 'Organisation of Petroleum Exporting Countries' (OPEC) Muhammad Sanusi Barkindo, ya rasu. Ya rasu ne da…
Gidan yarin Kuje Jaridar Daily Sun ta rawaito cewa wasu ‘yan ta’adda da ba a san ko su waye ba sun kai wa gidan yarin…
Yadda MC Tagwaye da dan uwansa suka rikita 'Yar sa akan sai ta gane waye mahaifin ta Dan wasan barkwanci nan na Najeriya MC Tagwaye…