Jami’ar Ulamat ta bawa Muskan kyautar N5m kan jarumtar da tayi na tunkarar ‘yan addinin Hindu tana kiran Allahu Akbar
Jami'ar Ulamat dake kasar Indiya ta bawa 'yar gwagwarmaya Muskan Khan kyautar naira miliyan biyar (N5m) kan jarumtar da ta nuna wajen tunkarar mabiya addinin…