24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Kwankwaso

Kwankwaso ya fasa kwai, ya bayyana abinda NNPP ta kasa yiwa Shekarau

Ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar NNPP, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya bayyana dalilin da yasa jam'iyyar ta kasa cika wata alfarma da ƴan...

Shugabancin Kwankwaso zai kawo waraka a Najeriya -Idahosa

Ɗan takarar mataimakin shugaban ƙasa na jam'iyyar New Nigeria People Party (NNPP), Bishop Isaac Idahosa, ya bayyana tikitin ubangidan sa, Dr Rabiu Kwankwaso, a...

Ka bar batun kamfen, fara kulawa da lafiyarka, Kwankwaso ga Tinubu

Rabiu Kwankwaso, dan takarar shugaban kasa karkashin inuwar jam’iyyar NNPP ya shawarci dan takarar APC, Bola Tinubu akan ya mayar da hankalinsa kan lafiyarsa,...

Kwankwaso ya bayyana abinda yankin Inyamurai yakamata su koya daga Tinubu

Rabiu Musa Kwankwaso, ɗan takarar shugaban ƙasa a jam'iyyar NNPP, ya bayyana zaɓen 2023 a matsayin wata babbar dama ga yankin inyamurai.Yankin Inyamurai ne...

Osinbajo na shan matsin lamba, akwai yiwuwar takarar Osinbajo/Kwankwaso a NNPP

Akwai sabbin shirye-shiryen da ake kitsawa a tsakanin 'yan siyasan jam'iyya mai ksyan marmari wato New Nigeria Peoples Party (NNPP) da na hannun daman...

Ganduje ya dauki wani alkawari guda 1, bayan yaje wa Kwankwaso ziyarar jaje

Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya kai ziyarar jaje ga iyalan babban abokin hamayyarsa a siyasa, Rabiu Musa Kwankwaso, akan rasuwar mahaifinsa Alhaji Musa Saleh Kwankwaso...

Yanzu-yanzu: Allah ya yiwa mahaifin Sanata Rabiu Kwankwaso rasuwa

Wasu rahotanni da muke samu daga jihar Kano sun nuna cewa Allah ya yiwa mahaifin tsohon gwamna kuma sanata a jihar Kano, Dr Rabiu Musa Kwankwaso rasuwa...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsKwankwaso