Bayan haifar yara 11 da maza 8, matar ta faɗi maƙudan ƙuɗaɗen da take amsa na kulawa da su
Wata mata mai suna Memphis Tennessee, wacce ake wa lakabi da Phi ta samu daukaka a kafar TikTok bayan wallafa bidiyo da hotunanta da...
Yadda na haifi yara 11 duk masu lalurar makanta kuma nake kulawa dasu ni daya, Wata mata
Wata mata ta bayyana a wani bidiyo a YouTube ta bayyana yadda ta haifi yara 11 wadanda duk makafi ne duk da ma’aikatan lafiya...