35.1 C
Abuja
Monday, January 30, 2023

Tag: Kotu

Kotu ta tura tantirin barawon da ya gudu da ankwar ‘yan sanda magarkama

Kotu ta tura wani barawo wanda ya tsere daga hannun 'yan sanda sannan ya bayar da kyautar ankwar da aka daure shi da ita,...

Kotu ta tura wani matashi gidan kaso bisa damfarar wata tsohuwa miliyoyin kudade

Wata babbar kotun jihar Kano ta yankewa wani matashi mai suna Aminu Ishaq hukuncin shekara uku a gidan kaso bisa amfani da kudin haram.Alkali...

Ummita: Kotu ta sanya ranar sauraron ƙarar da ake yiwa ɗan ƙasar Chana

Wata babbar kotun jihar Kano wacce mai shari'a Sanusi Ado Ma'aji ke jagoranta, ta ɗaga sauraron ƙarar da ake yiwa ɗan ƙasar Chana, Geng...

A rabamu, mijina ba ya tabuka min komai a shimfidar aure, Matar aure ga kotu

Wata ‘yar kasuwa, Monica Gambo, a ranar Juma’a ta maka mijinta, Yakubu Gambo gaban kotun Nyanya da ke Abuja akan kin bata hakkinta na...

Ɓatanci: Kotu ta zartar da hukunci kan ƙarar da mawaƙin Kano ya ɗaukaka

Wata kotun ɗaukaka ƙara a jihar Kano tayi watsi da ƙarar da aka shigar akan hukuncin babbar kotun jihar ana neman a sake shari'a...

Kotu ta yankewa basarake mai mata 12 hukuncin kisa

An yanke wa wani basarake wanda shine dagacin ƙauyen Efen Ibom a ƙaramar hukumar Ika ta jijar Akwa Ibom, Cif Essien Matthew Odiong, hukuncin...

Mijina lusari ne ya ɓoye a banɗaki ya barni a hannun ƴan fashi -Matar aure ta nemi kotu ta raba auren su

Wata matar aure mai suna Asiata Oladejo ta shaidawa wata kotu a birnin Ibadan, jihar Oyo, ta raba aurenta da mijinta, Abidemi, saboda ragon...

Sai matata ta amshi kudade masu kauri sannan take yarda mu yi kwanciyar aure, Magidanci gaban kotu

Adegbenga Dada, wanda injiniyan ruwa ne kuma dan wani basarake daga Eruku a karamar hukumar Ekiti cikin Jihar Kwara ya koka akan yadda matarsa...

Kotu ta yankewa sanatan APC shekaru 7 a gidan yari bayan ya wawuri makudan kudade

Wata kotun daukaka kara da ke Jihar Legas ta yankewa Peter Nwaoboshi, sanatan jam’iyyar APC daga Jihar Delta, shekaru 7 akan wawurar wasu kadade,...

Kotu ta tura wasu gardawa biyu gidan gyaran hali bisa ɗirkawa yarinya ‘yar shekara 13 fyaɗe

Wata kotun majistare ta Ikeja a jihar Legas ta tura wasu mutum biyu masu suna Sakiru Oladosu, mai shekaru 50, da Tola Rasaq, mai shekaru...

Kotun shari’ar musulunci ta yankewa barawon fankar masallaci hukunci 

Babban mai shari'a na kotun shariar musulunci ta Bauchi, ya yankewa wani mai suna Salisu Aliyu, hukuncin watanni goma sha biyar a gidan gyaran...

Alkali ya yi wa ma’aurata rangwame akan sata saboda rashin abinci, ya nema musu tallafi a kotu

Alkalin kotun shari'ar majistare ta Mombasa dake Kenya, Vincent Adet ya yi wa wata mata da ake tuhuma rangwame tare da mijinta bayan an...

Na gaji da cin bakin duka a hannun matata a raba mu, magidanci a gaban kotu

Wani manomi, Williams Famuyibo, a ranar Laraba ya bukaci wata kotun Mapo mai darajar farko da ke Ibadan da ta raba aurensa da matarsa...

An titsiye faston da ke karbar N310,000 wurin mabiyansa don ya kai su Aljanna a gaban kotu

Wata kotun majistare ta Jihar Ekiti da ke cikin Ado-Ekiti ta bada belin fasto Noah Abraham Adelegan na cocin Christ High Commission na Omuo...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsKotu