Yadda wani mutum ya halaka abokin sa kan bashin N1,500 a Adamawa
An tura wani mutum mai suna Aliyu Hammanseyo, zuwa gidan kaso a ƙaramar hukumar Mubi ta arewa a jihar Adamawa, bisa zargin cakawa abokin sa…
An tura wani mutum mai suna Aliyu Hammanseyo, zuwa gidan kaso a ƙaramar hukumar Mubi ta arewa a jihar Adamawa, bisa zargin cakawa abokin sa…
An halaka wani 'dan kungiyar 'yan sa kai a yankin Lugbe da ke Abuja kan zarginsa da batanci ga Annabi Muhammad.Daily Trust ta tattaro cewa,…
Mahaifin wata matumburar yarinya, ya fusata sakamakon kasa yin aikinta na makaranta da ya koya mata saboda bata gane koyarwar da yayi mata. Mahaifin dan…
Wata matar aure mai suna Atika ta daɓa wa mijinta wuƙa har lahira a garin Mararraba dake ƙaramar hukumar Karu a jihar Nasarawa. Lamarin dai…
Ana zargin wani saurayi da kashe budurwarsa a Abuja, ya kuma sanar da ‘yan uwanta cewa "su zo su dauki gawar ta". A watan Mayun…
Kano - Shari’ar garkuwa da mutane da kisan kai na ‘yar shekaru biyar, Hanifa Abubakar, ta dauki wani salo na daban bayan waɗanda ake zargin…
Jami’an ‘yan sanda sun kama wasu matasa uku da laifin kashe wata budurwa domin yin tsafin kudi da ita a jihar Ogun An kama su…
Wata mata ta dambara wa mijin ta dutsen guga mai zafi wanda yayi ajalin sa a Jihar Legas.Matar aure mai suna Motunrayo, ta halaka mijinta…
Kyaftin din Super Eagles, Ahmed Musa, yayi bakin ciki, bayan da ya samu labarin abinda ya faru da Hanifa Abubakar daga kasar Kamaru inda yake…
Abdulsalam Ibrahim, wanda ake zargi da kisan Dr Obisike Donald Ibe, wanda likita ne mai shekaru 37 da ya yi aiki a Zenith Lab and…
Kano - Ana zargin wata mata ‘yar anguwar Sheka da ke karkashin karamar hukumar Kumbotso ta jihar Kano da kashe kan ta da kan ta.…
Rundunar ‘yan sanda a jihar Enugu da ke kudu maso gabashin Najeriya ta kama wani mutum bisa zargin kashe ‘ya’yansa mata uku.Rundunar ‘yan sanda a…