24.1 C
Abuja
Saturday, January 28, 2023

Tag: Kisa

Sai da na shafe shekaru 3 a asibiti saboda gudun wasu mutane da suke son hallaka ni kawai dan an haifeni babu hannuwa –...

Wata mata mai bukata ta musamman, ta bayyana yadda wadansu mutane suka dinga kokarin hallaka ta kawai domin an haifeta babu hannaye. A wata...

An kama dan shekara 18 da laifin kashe uwa da danta 

Rundunar hukumar yan sanda ta jihar Adamawa, a ranar Litinin 6 Yuni, ta kama wani dan shekara 18 da ake zargi da mummunan kisa...

‘Yan kungiyar IPOB sun kashe sojin Najeriya mata da mijinta, kuma sun yanke kawunan su a jihar Imo

'Yan bindiga sun kashe wasu ma'auratan sojoji mata da mijinta har lahira, kuma suka yanke kawunan su. Wata majiya daga rundunar sojojin ta shaidawa jaridar...

Ana sauran mako ɗaya aurensa, ‘yan bindiga sun harbe fitaccen dan kasuwa a Ebonyi

Hawaye sun kwarara yayin da 'yan bindiga suka harbe fitaccen ɗan kasuwa sati ɗaya kafin aurensa.An rawaito cewa an kashe wani shahararren ɗan kasuwa...

‘Yan bundiga sun harbe wani Dankasuwa har lahira ana wata 1 kacal kafin auren sa

Wani dankasuwa ya mutu, a sakamakon harbin sa da akayi, yan awoyi kadan bayan an ganshi yana fati da abokan sa. Mutumin mai suna KC...

Wasu ‘yan biyu yaya da Kani sun yi wa mahaifiyarsu kisan gilla a birnin Riyadh na kasar Saudiyya

Wasu 'yan biyu da suka kashe mahaifiyarsu kuma suka ji wa babansu da wani 'dan uwan su rauni, suna daga cikin mutane 81 wadanda...

Masu kare hakkin shanu sun kashe wani musulmi a kan zargin fasa-kwabrin shanu a Indiya

'Yan kwanakin na kafar yanar gizo ta karade da bidiyon wani musulmi da aka gan shi wasu wadanda suka ce su masu kare hakkin...

‘Yan sanda sun kama magidanci da ya kashe kaninsa bayan ya kama shi yana lalata da matar sa

Rundunar 'yan sanda ta jihar Niger, ta kama wani magidanci mai suna Tambaya Usman, saboda ya kashe dan yayan baban sa, Umar Musa,...

Ƴan bindiga sun sace Hakimi, ƴan ƙasar waje 2 da mutane 9 a jihar Zamfara

Ƴan bindiga sun sace Hakimi, ƴan ƙasar waje 2 da mutane 9 a jihar Zamfara.Ƙasa da kwanaki bakwai bayan ƴan bindiga sun ƙona kauyuka...

An kama magidanci da ya kashe matarsa da dansa

'Yan sandan jihar Anambra sun damki wani magidanci bisa zargin kai wa matarsa da dansa farmaki har ya kashe su Ana zargin Obijofo...

‘Yan bindiga sun sace da Farfesa, sun kuma aika dan shi lahira a Zaria

A ranar Lahadi da daddare, wasu 'yan bindiga sun kai hari karamar hukumar Wusasa dake Zaria Sakamakon harin suka yi garkuwa da Farfesa...

An yankewa soja hukuncin kisa, an daure 5, bayan an kama su da laifin kisa a Borno

Kotun sojoji ta yanki na 7, ta yanke wa wani soja mai suna Azunna Mmadu-Abuchi, hukuncin kisa, sannan ta daure wasu sojoji 5...

Sanatan APC ya tsallake rijiya da baya, bayan ‘yan bindiga sun kai masa hari

Daya daga cikin sanatocin Najeriya, kuma Sanatan APC Aderele Oriolowo, ya tsallake rijiya da baya a ranar Lahadi Wasu 'yan jagaliya sun...

An kama mutum 4, bayan budurwa ta mutu a otel a jihar Yobe

'Yan sandan jihar Yobe sun kama mutane 4 akan zargin kisan matashiyar budurwa mai shekaru 18 a masaukin bakin gwamnatin jihar Wani Dr...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsKisa