Yadda Musulmai suka fi Kiristoci yawa a wajen bikin Kirsimeti a Kaduna
Mai lura da cocin Christ's Evangelical dake Kaduna, Fasto Yohanna Buru, ya ce Musulmai da yawa da suka hada da mata, yara, matasa da kuma Malaman Addini, sun shiga yankin Kudancin Kaduna...