Fasto ta bawa dalibai Musulmi da Kirista guda 60 kyautar dubu hamsin-hamsin saboda iyayen su basu da karfi
Fitacciyar faston nan da ke zaune a Abuja, Prophetess, Rose Kelvin ta bai wa ɗalibai marasa galihu kiristoci da musulmi 60 kowannen su N50,000 don…