2023: APC ta bayyana wani gwamna a matsayin wanda take so ya tsaya takarar shugaban kasa
Jam'iyyar APC reshen jihar Ekiti, ta bukaci gwamna Kayode Fayemi da ya fito takarar shugabancin kasa a zabe mai zuwa na shekarar 2023...