Jerin kayayyaki 26 da har yanzu aka hana shigowa dasu Najeriya duk da an bude boda
A ranar Laraba, 16 ga watan Disambar nan ne shugaban kasa Muhammadu Buhari, ya bada umarnin bude iyakokin Najeriya guda hudu, bayan shafe sama da shekara daya a rufe...