29 C
Abuja
Saturday, December 3, 2022

Tag: Katsina

Kishi yasa matar aure ta halaka ɗiyar kishiyarta da maganin ɓera a Katsina

Ƴan sanda a jihar Ƙatsina sun cafke wata matar aure mai suna Aisha Abubakar, bisa zargin halaka ɗiyar kishiyar ta mai shekara huɗu, da...

Ɓarayi sun shiga gidan gwamnatin jihar Katsina, sun sace maƙudan ƙuɗaɗe

Ana zargin wasu 'Ɓarayi' sun kutsa gidan gwamnatin jihar Katsina sun sace kudi har naira miliyan N31m.Wannan shi ne karo na biyu da aka...

“Dan Allah hukumomi ku kawo wa ilimin ‘yayan mu a makarantar Maska Model Primary dake Funtuwa agaji” – Inji shugaban Maska Youth Association

Al’umar garin Maska dake karamar hukumar Funtuwata jihar Katsina, sun Koka bisa yanayin da makarantar‘yayan su ta furamare wadda aka fi sani da MaskaModel...

Sojoji sun kashe ‘yan bindiga da yawan gaske yayin da suke tsaka da shagalin bikin shugabansu a Katsina

‘Yan bindiga da dama sun rasa rayukan su yayin da sojojin sama, NAF suka dinga ragargazar su yayin da suke bikin daya daga cikin...

‘Yan sanda sun ceto waɗanda ake yunkurin safarar su, sun dakile harin ‘yan bindiga a Katsina

'Yan sanda sun ce an ceto mutanen da aka yi yunkurin safararsu daga yankin kudancin Najeriya a wani gari mai iyaka da Jamhuriyar Nijar.Rundunar...

Ƴan bindiga sun halaka rayuka 2, kallafa sabon haraji a jihar Katsina

Ƴan bindiga sun sanya harajin dubu goma N10,000 ga masu aikin haƙar zinare domin cigaba da gudanar da ayyukansu ba tare da katsalandan ba...

Zargin alaka da ‘yan bindiga: ‘Yan sanda sun damke tsohon ciyaman a Katsina

'Yan sanda sun kama tsohon shugaban karamar hukumar Jibia dake jihar Katsina bisa zarginsa da hada kai da 'yan bindiga.Kakakin hukumar 'yan sanda, Gambo Isa, ya tabbatar da kama shi da aka yi, inda yace yanzu haka an tura shi kotu don yanke masa hukunci.

‘Yan bindiga sun kashe kansu bayan rikici ya barke a tsakanin su

Turnuku ya auku tsakanin wasu kungiyoyin 'Yan bindiga masu adawa da junayensu guda biyu a kauyen Illela dake karamar hukumar Safana Rikicin da...

An kama ‘yan damfara da suke ikirarin su aljanu ne a Katsina

'Yan sandan jihar Katsina sun samu nasarar kama wasu samari 2 'yan damfara daga karamar hukumar Danbatta dake jihar Kano An kama su...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsKatsina