Gwamnatin Tarayya ta fara shirye-shiryen gina sabon birni wanda zai yi gogayya da Dubai
Gwamnatin Tarayya da manhajar cryptocurrency Binance Holdings Ltd sun fara tattaunawa dangane da yadda za su gina wani katafaren wuri na bunkasa tattalin arziki...