‘Yan sandan Kaduna sun kama jami’in KASTELEA da ya yi wa direban duka, ya kashe shi har lahira
Jami’an rundunar ‘yan sandan jihar Kaduna sun kama wani jami’in hukumar kiyaye zirga-zirgar ababen hawa ta jihar Kaduna wanda ake zargi da lakaɗawa wani direban…