Mune muka kashe tsoho dan shekara 90 muka kona gawarsa kuma muka sace kudi N430,000.00 – Inji wasu matasan yan ta’adda
Hukumar rundunar 'yan sanda ta jihar Sokoto tayi nasarar cafke wadansu bata gari da ake zargin yan wata kungiyar sa kai ne, da laifin kashewa…