24.1 C
Abuja
Tuesday, January 31, 2023

Tag: Kasar Saudiyya

A karon farko a tarihi kasar Saudiyya ta yi bikin murnar ranar matattu

Kamar yadda jaridun gabas ta tsakiya suka ruwaito, kasar Saudiyya a ta rungumi dabi’ar yahudawa ta shagalin bikin ranar matattu wacce ake kawata shaguna...

Ran Musulmi ya baci bayan ganin hoton wani Bayahude a cikin Masallacin Annabi

Hoton wani Bayahude dan kasar Isra'ila Ben Tzion a cikin Masallacin Annabi ya yadu a shafukan sada zumunta, inda ya jawo Musulmai da ...

Sheikh Sudais ya kori daraktan Masallacin Annabi kan an samu jinkirin minti 30 wajen Sallar Asuba

A ranar Laraba 9 ga watan Yunin shekarar 2021, Sheikh Sudais ya kori shugaban Masallacin Annabi kan jinkirin minti 30 da aka samu wajen...

Saudiyya ta saka dokoki 11 ga masu aikin Hajji ciki hadda haramta taba Dakin Ka’aba

A lokacin aikin Hajjin bana, masu aikin Hajjn za su bi wasu dokoki masu yawwa da suka hada da hana taba dakin Ka'aba, duka...

Wata sabuwa: Yadda wasu mata guda 4 suka yiwa mijinsu saki 3 a kasar Saudiyya

Wasu mata guda hudu sun saki mijinsu cikin shekaru uku da suka gabata. Mutumin yana auren mace ne sai kuma ya tada husuma ta yadda ita za ta sake shi maimakon shi ya sake ta...

Za a canja Limamai da Ladanai na Saudiyya wadanda ba ‘yan kasar ba a sanya ‘yan kasar

Ma'aikatar harkokin addinin Musulunci tare da hadin guiwar ma'aikatar ayyuka da tsare-tsare na kasar Saudiyya zasu canja tsarin Limanci da Ladanci a manyan Masallatan kasar...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsKasar Saudiyya