Innalillahi Wa’inna Ilaihi Raji’un; An kashe wani Limamin Masallaci da duka a kasar Jamus
An kashe wani Limamin Masallaci mai suna Shahid Nawaz da duka a kasar Jamus, kamar yadda Jakadan kasar Pakistan dake kasar Jamus, Dr. Mohammad Faisal, ya tabbatar da haka...