Gwamna sule ya fadi mutanen da za suyi maganin Boko Haram
Don tabbatar da nasara a yaki da ta'addanci da ake yi a Najeriya, gwamnan jihar Nasarawa, Abdullahi Sule, yayi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya nemi taimakon sojojin kasar Chadi...