27 C
Abuja
Monday, December 5, 2022

Tag: Karatu

Bayan mutuwar aurenta, Rahama Hassan bata zauna ba, tana gab da kammala digirinta na biyu

Tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Hassan wacce ta ja zarenta a lokacin tana tsundum a harkar fim, tana gab da kammala digirinta na biyu kamar...

Jaruma Rayya ta shirin Kwana Casa’in ta kammala karatunta na jami’a

Fitacciyar jaruma Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kammala karatunta a makarantar jami’a....

Matashin da ke wankau a sansanin NYSC ya koma makaranta, yanzu haka yana hidimar ƙasa

Wani matashi dan Najeriya da ke aikin wanki a sansanin NYSC ya jajirce, ya koma makaranta kuma yanzu yana hidima.Wani ɗan Najeriya mai suna...

Ɗaliba mai shekaru 18 ta samu gurabun karatu 49 daga jami’o’in Amurka, kimanin N540m a matsayin tallafin karatu

Wata matashiyar daliba mai suna Makenzie Thompson ta samu gurabun shiga makarantu 49 da kuma sama da dala miliyan 1.3 (N540,150,000). Makenzie ta ce...

An yaudari ‘yan Najeriya, tarin kwali babu sana’ar hannu babbar matsala ne, Injiniya Mustapha Habu

Najeriya - Gidan talabijin din Tambarin Hausa sun tattauna da Injiniya Mustapha Habu kamar yadda Engausa Global Hub su ka wallafa a shafin su...

- A word from our sponsors -

spot_img

Follow us

HomeTagsKaratu