Takaddama ta barke tsakanin direban adaidaita da fasinjarsa, ya dinga tsala mata bulala
Wani rikici ya balle tsakanin mai Adaidaita sahu a Kano da fasinjojinsa wanda hakan har ta kai ga ya dinga tsala musu bulala kamar yadda…
Wani rikici ya balle tsakanin mai Adaidaita sahu a Kano da fasinjojinsa wanda hakan har ta kai ga ya dinga tsala musu bulala kamar yadda…
Yanayin halin kunci na rayuwa ya jefa rayuka da dama cikin mawuyacin yanayi har ta kai ga wasu sun fara fitowa waje su na sambatu.…
Wani bidiyo ya bayyana wanda aka ga asalin Zahra Mansur yayin ‘yan sanda su ke tattaunawa da ita da kuma Musa Lurwanu Maje akan damfarar…
Awa 24 kenan bayan sace Hajiya Laure Mai Kunu, mahaifiya ga dan takarar sanata na Kano ta tsakiya, A'A Zaura, gami da yin garkuwa da…
Jaruma Saratu Gidado, wacce aka fi sani da Mama Daso, ta yi bidiyo gaban babbar kotu da ke Gyadi-Gyadi a birnin Kano, kamar yadda ta…
Gwamnatin jihar Kano ta amince da sauya sunan jami’ar kimiyya da fasaha ta jihar Kano (KUST) da ke Wudil, Daily Trust ta ruwaito. Majalisar zartaswar…
Kungiyar kare hakkin bil'adama, wacce ke rubutu akan kare hakkin bil'adama ta Najeriya (HURIWA), a ranar Alhamis ta bukaci a sauke kwamishinan 'yan sandan jihar…
Malam Shu’aibu mai dalilin aure da ke zama a rijiyar zaki, cikin birnin Jihar Kano ya bayyana yadda ake ta zuwa masa da bukatar ya…
Malam Shu’aibu Mai dalilin aure da ke Rijiyar Zaki a Jihar Kano ya bayyana yadda a ko wacce rana mata da maza su ke garzayawa…
Makafi 78 ne su ka shiga jarrabawar gama gari da ake yi ta Unified Tertiary Matriculation exams, UTME, wanda hukumar shirya jarabawar shiga jami’a ta…
Mun samu wani labari mai dimautarwa yayin da wani matashi ya rasa ransa ana tsaka da kallon kwallon wasan Real Madrid da Man City a…
Lamarin ya auku ne a yankin Gaida da ke ƙaramar hukumar Kumbotso ta Jihar Kano, bayan mako ɗaya da bikin, LIB ta ruwaito. Shugaban ƴan…