“Na samu juna biyu” Cewar Ummi Rahab amaryar Lilin Baba
Amaryar shahararren mawaƙi, jarumi kuma furodusa a masana'antar Kannywood Shu’aibu Ahmed Abbas (Lilin Baba) kuma tsohuwar jarumar Kannywood, Rahama Saleh Ahmed (Ummi Rahab), ta...
Malam Alin Kwana Casa’in ya maka matashin da ya yaɗa hirar batsa da sunansa a kotu
Sahir Abdulaziz, wanda aka fi sani da Malam Ali na shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ya bayyana yadda wani matashi ya yada mummunar...
‘Yan fim mutane ne masu tarbiyya ku daina kallon mu a matsayin lalatattu -Jaruma Zakiyya Ibrahim
Tsohuwar jarumar Kannywood Hajiya Zakiyya Ibrahim, ta bayyana cewa 'yan fim mutane ne masu tarbiyya.Zakiyya Ibrahim wacce tauraruwar ta haskaka sosai a baya a...
Rikicin Kannywood: Kotu ta bayar da umurnin dole jaruma Hannatu Bashir ta gurfana a gabanta
Har yanzu dai tsugunne bata kare ba game da rikicin da ya barke tsakanin jarumi Ali Nuhu da jaruma Hannatu Bashir, wacce har ta...
Jaruma Rayya ta shirin Kwana Casa’in ta kammala karatunta na jami’a
Fitacciyar jaruma Surayya Aminu wacce aka fi sani da Rayya a cikin shirin Kwana Casa’in mai dogon zango ta kammala karatunta a makarantar jami’a....
Babu farinciki a duniyar nan fiye da mace ta kasance matar aure, Matar Adam Zango
Safiya Chalawa, matar jarumin finafinan Kannywood, Adam A Zango ya bayyana ra’ayinta dangane da kasancewar mace matar aure a shafinta na Instagram.A wallafar...
Ali Nuhu ya maka jaruma Hannatu Bashir gaban kotu bisa zarginta da cin mutuncinsa
Fitaccen jarumin Kannywood, Ali Nuhu ya kai karar jaruma kuma furodusa a masana’antar, Hannatu Bashir gaban alkali bayan zarginta da ci masa mutunci ta...
Ga masu bata sunan ‘yan Kannywood: Duk wanda yace kule, za mu ce cas!, Tijjani Faraga
Fitaccen jarumin masana’antar Kannywood, Malam Tijjani Faraga ya ce akwai masu ilimi da dama a cikin masana’antarsu don haka ba za su sake yarda...
Auren Kannywood: Tsohuwar Jaruma Wasila Isma’il da mijinta sun cika shekaru 20 da aure
Yayin da mutane da dama ke kallon cewa auren jaruman Kannywood ba ya dadewa musamman idan aka kalli yadda aure ke ta mutuwa jaruman...
Gajiyar tafiya ce, Martanin Fati Bararoji akan hotonta wanda aka ganta a komade
A safiyar jiya ne aka dinga yada wasu hotunan tsohuwar jarumar Kannywood, Fati Bararoji wacce tayi tashe a kwanakin baya a soshiyal midiya inda...
Bidiyon Ladin Cima tana kwasar rawa da wakar Ado Gwanja ta “Chass” ya tayar da kura
Wani sabon bidiyon da ya fara tashe a kafafen sada zumuntar zamani ya yi matukar tayar da kura. A bidiyon, an ga yadda Ladin...
Wata sabuwa: Kotun shari’ar musulunci ta bayar da umurnin cafke wasu jaruman Kannywood
Wata kotun shari'ar musulunci ta ba ƴan sanda umurnin cafke wasu jaruman Kannywood mutum 10 bisa yin abubuwa da ka iya gurɓata tarbiyyar matasa...
Finafinan Hausa basa ɓata tarbiyya dama can yaranku basu da tarbiyya -Nafisa Abdullahi
Shahararriyar jarumar nan ta masana'antar finafinan Kannywood, Nafisa Abdullahi tayi kalamai masu kaushi akan mutanen dake sukar finafinan Hausa.Nafisa Abdullahi a wani rubutu da...
Shirye-shirye sun kankama: Ado Gwanja na shirin yin wuff da Jaruma Momi Gombe
Ga dukkan alamu, lokacin auren mawaki Ado Gwanja ya matso don da kan shi ya wallafa kyawawan hotunansa a Instagram da jaruma Momi Gombe...