Abdulsamad Rabi’u ya ce masu dillancin siminti suke kara hauhawar farashin siminti a kasuwanni
Abdulsamad Rabi'u Shugaban kungiya kuma babban jami’in gudanarwa na kamfanin BUA,ya bayyana cewa suna tattaunawa da dillalan siminti a lokacin da yake gabatar da amsar…