Kamala Harris: Mace ta farko bakar fata da za ta zama mataimakiyar shugaban kasar Amurka
Kamala Harris, ita ce mataimakiyar Joe Biden dan takarar shugabancin kasar Amurka da ya lashe zabe a karkashin jam'iyyar Democrats, ta bar babban tarihi a duniya...
Wata sabuwa: Trump ya bayyana kanshi a matsayin wanda ya lashe zaben Amurka
Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya bayyana kanshi a matsayin wanda ya lashe zaben shugabancin kasar Amurka, tun kafin a bayyana sakamakon zaben kamar yadda doka ta tanada